rachelua_ha_psa_tn_l3/116/05.txt

14 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum wanda ya yi wannan waƙa ya cigaba da yi magana."
},
{
"title": "marasa sani",
"body": "Wannan na nufin da mutane wanda suna da rashin basira ko wanda basu iya lura da kansu. Siffa ana iya fassara kamar jimla suna. AT: \"waɗanda marasa sani ne\" ko \"waɗanda ba su samu masu taimako ba\" (UDB) (Dubi: figs_nominaladj)"
},
{
"title": "an kawo ni ƙasa",
"body": "Marubuci ya yi magana game da kasancewa kamar da kasancewa cikin ƙasƙantaciyar matsayi. AT: \"Ina nan wanda bai samu mai taimakon ba\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]