[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda ya yi wannan waƙa ya cigaba da yi magana." }, { "title": "marasa sani", "body": "Wannan na nufin da mutane wanda suna da rashin basira ko wanda basu iya lura da kansu. Siffa ana iya fassara kamar jimla suna. AT: \"waɗanda marasa sani ne\" ko \"waɗanda ba su samu masu taimako ba\" (UDB) (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "an kawo ni ƙasa", "body": "Marubuci ya yi magana game da kasancewa kamar da kasancewa cikin ƙasƙantaciyar matsayi. AT: \"Ina nan wanda bai samu mai taimakon ba\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]