rachelua_ha_psa_tn_l3/107/33.txt

10 lines
495 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya maida ... saboda muguntar mutanenta",
"body": "\"Yahweh ya yi\" ... \"saboda mutane da suke a can suna da mugunta\""
},
{
"title": "Ya maida jeji kuma ya zama tafkin ruwa busasshiyar ƙasa kuma zuwa maɓulɓulan ruwa",
"body": "dukan waɗannan jimla suna da ma'ana irin daya kuma na jadada yadda Yahweh ya yi ruwa ta ɓullo a cikin busasshiyar ƙasa. AT: \"Ya yi maɓulɓulan kuma tafkinan ruwa cikin ƙasa dake amfani su zama hamada\" (Dubi: figs_parallelism) "
}
]