[ { "title": "Ya maida ... saboda muguntar mutanenta", "body": "\"Yahweh ya yi\" ... \"saboda mutane da suke a can suna da mugunta\"" }, { "title": "Ya maida jeji kuma ya zama tafkin ruwa busasshiyar ƙasa kuma zuwa maɓulɓulan ruwa", "body": "dukan waɗannan jimla suna da ma'ana irin daya kuma na jadada yadda Yahweh ya yi ruwa ta ɓullo a cikin busasshiyar ƙasa. AT: \"Ya yi maɓulɓulan kuma tafkinan ruwa cikin ƙasa dake amfani su zama hamada\" (Dubi: figs_parallelism) " } ]