rachelua_ha_psa_tn_l3/106/40.txt

14 lines
446 B
Plaintext

[
{
"title": "Saboda haka Yahweh ya yi fushi da mutanensa ... ya kuma rena nasa mutanen",
"body": "\"Saboda haka Yahweh ya yi fushi da mutanensa kuma ya tsanansu"
},
{
"title": "Ya bayar dasu cikin hannun al'ummai",
"body": "A nan \"hannu\" na nufin iko ko mulki. AT: \"Allah ya bar al'ummai su ɗauki mulki a kan su\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗanda kuma suka ƙi su",
"body": "\"mutane wanda suka ƙi su\""
}
]