[ { "title": "Saboda haka Yahweh ya yi fushi da mutanensa ... ya kuma rena nasa mutanen", "body": "\"Saboda haka Yahweh ya yi fushi da mutanensa kuma ya tsanansu" }, { "title": "Ya bayar dasu cikin hannun al'ummai", "body": "A nan \"hannu\" na nufin iko ko mulki. AT: \"Allah ya bar al'ummai su ɗauki mulki a kan su\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "waɗanda kuma suka ƙi su", "body": "\"mutane wanda suka ƙi su\"" } ]