rachelua_ha_psa_tn_l3/105/40.txt

18 lines
585 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kuma kawo makwarwa",
"body": "Zai zama da taimako a yi bayyana cewa makwarwa kanana tsuntsaye ne da Yahweh ya aika domin su ci. AT: \"kuma Yahweh ya aika da kanana tsuntsaye su ci\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "da gurasa daga sama",
"body": "Yahweh ya sa manna, irin gurasa, da ta faɗi daga tsararrin sama. AT: \"da gurasa da ta faɗi daga tsararrin sama\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya malala",
"body": "\"ruwan ya malala"
},
{
"title": "tuna a ransa",
"body": "Wannan na nufi tuna da. AT: \"tuna\" (Dubi: figs_idiom)"
}
]