[ { "title": "ya kuma kawo makwarwa", "body": "Zai zama da taimako a yi bayyana cewa makwarwa kanana tsuntsaye ne da Yahweh ya aika domin su ci. AT: \"kuma Yahweh ya aika da kanana tsuntsaye su ci\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "da gurasa daga sama", "body": "Yahweh ya sa manna, irin gurasa, da ta faɗi daga tsararrin sama. AT: \"da gurasa da ta faɗi daga tsararrin sama\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "ya malala", "body": "\"ruwan ya malala" }, { "title": "tuna a ransa", "body": "Wannan na nufi tuna da. AT: \"tuna\" (Dubi: figs_idiom)" } ]