rachelua_ha_psa_tn_l3/105/16.txt

18 lines
739 B
Plaintext

[
{
"title": "Yayi kira domin",
"body": "\"Ya aika.\" Wannan na nufi da sa yunwan ta faru cikin kasar. (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "dukkan biyan buƙatar gurasa",
"body": "A nan \"gurasa\" na nufin da abinci cikin na duka. AT: \"dukkan biyan buƙatar abinci\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya aika da mutum gaba da su; Yosef",
"body": "Zai zama da taimako a bayyana ta cewa ya aike shi gaban da su zuwa Masar.AT: \"Ya aika da mutum gaban da su zuwa Masar; ya aika da Yosef wanda\" (Dubi: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yosef a ka sayar da shi a matsayin bawa",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin fom na aiki. AT: \"'Yan'uwa Yosef sun sayar da shi a matsayin bawa\" (Dubi: figs_activepassive)"
}
]