[ { "title": "Yayi kira domin", "body": "\"Ya aika.\" Wannan na nufi da sa yunwan ta faru cikin kasar. (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "dukkan biyan buƙatar gurasa", "body": "A nan \"gurasa\" na nufin da abinci cikin na duka. AT: \"dukkan biyan buƙatar abinci\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Ya aika da mutum gaba da su; Yosef", "body": "Zai zama da taimako a bayyana ta cewa ya aike shi gaban da su zuwa Masar.AT: \"Ya aika da mutum gaban da su zuwa Masar; ya aika da Yosef wanda\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "Yosef a ka sayar da shi a matsayin bawa", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin fom na aiki. AT: \"'Yan'uwa Yosef sun sayar da shi a matsayin bawa\" (Dubi: figs_activepassive)" } ]