rachelua_ha_psa_tn_l3/105/07.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "Cikin ransa yana ajiye ... maganarsa da ya umarta",
"body": "Waɗannan jimka biyu sun yi kama a ma'ana kuma ana amfani da su tare domin jadadawa. Kalma \"magana\" na nufi da alƙawari. AT: \"Yana ajiye a ransa alƙawarinsa har abada, alƙawari da yi\" (Dubi: figs_parallelism and figs_metonymy)"
},
{
"title": "yana ajiye a zuciya",
"body": "Wannan na nufi a tuna da kuma a yi tunani game da wani abu. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)"
},
{
"title": "dubun tsararraki",
"body": "1,000 tsararraki\" (Dubi: translate_numbers)"
}
]