[ { "title": "Cikin ransa yana ajiye ... maganarsa da ya umarta", "body": "Waɗannan jimka biyu sun yi kama a ma'ana kuma ana amfani da su tare domin jadadawa. Kalma \"magana\" na nufi da alƙawari. AT: \"Yana ajiye a ransa alƙawarinsa har abada, alƙawari da yi\" (Dubi: figs_parallelism and figs_metonymy)" }, { "title": "yana ajiye a zuciya", "body": "Wannan na nufi a tuna da kuma a yi tunani game da wani abu. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "dubun tsararraki", "body": "1,000 tsararraki\" (Dubi: translate_numbers)" } ]