rachelua_ha_psa_tn_l3/104/27.txt

14 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk waɗannan ... samun abinci a kan lokaci",
"body": "\"Duk waɗannan halitu\" ... \"ba su abincisu sa'ad da suke bukatan ta\" "
},
{
"title": "Lokacin da ka basu, su kan tara",
"body": "Zai zama da taimako a bayyana ta cewa abinci ne a ba da. AT: \"Lokacin da ka basu abinci, sun tara ta\" (Dubi: figs_explicit) "
},
{
"title": "lokacin daka buɗe hannunka",
"body": "Wannan ya bayyana Yahweh kamar yadda buɗe hannunsa domin ba da abinci zuwa ga halitu. AT: \"sa'ad da ka buɗe hannunka domin ciyad da su\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]