[ { "title": "Duk waɗannan ... samun abinci a kan lokaci", "body": "\"Duk waɗannan halitu\" ... \"ba su abincisu sa'ad da suke bukatan ta\" " }, { "title": "Lokacin da ka basu, su kan tara", "body": "Zai zama da taimako a bayyana ta cewa abinci ne a ba da. AT: \"Lokacin da ka basu abinci, sun tara ta\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "lokacin daka buɗe hannunka", "body": "Wannan ya bayyana Yahweh kamar yadda buɗe hannunsa domin ba da abinci zuwa ga halitu. AT: \"sa'ad da ka buɗe hannunka domin ciyad da su\" (Dubi: figs_explicit)" } ]