rachelua_ha_psa_tn_l3/100/01.txt

18 lines
692 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Kuyi ihu da farinciki ga Yahweh",
"body": "\"Ku ta da ihu ga Yahweh.\" Dubi yadda an fassara \"ihu\" cikin 47:1."
},
{
"title": "dukkan duniya",
"body": "Wanna yana nufi dukkan mutane duniya. AT: \"kowa da kowa a duniya\" (Dubi: figs_metonymy) "
},
{
"title": "kuzo gabansa",
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce yana gaya wa masu karatu su je cikin dakin kursiyin na sarki. AT: \"ku je inda ya ke da waƙoƙin farinciki\" ko \"yana iya jin ka, don haka ku rera waƙar don farincikn\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]