[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Kuyi ihu da farinciki ga Yahweh", "body": "\"Ku ta da ihu ga Yahweh.\" Dubi yadda an fassara \"ihu\" cikin 47:1." }, { "title": "dukkan duniya", "body": "Wanna yana nufi dukkan mutane duniya. AT: \"kowa da kowa a duniya\" (Dubi: figs_metonymy) " }, { "title": "kuzo gabansa", "body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce yana gaya wa masu karatu su je cikin dakin kursiyin na sarki. AT: \"ku je inda ya ke da waƙoƙin farinciki\" ko \"yana iya jin ka, don haka ku rera waƙar don farincikn\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]