rachelua_ha_psa_tn_l3/07/01.txt

14 lines
638 B
Plaintext

[
{
"title": "na sami mafaka a wurinka",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"tafi zuwa gare ku don kariya!\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ba haka ba kuwa zasu ɗauke ni kamar zaki",
"body": "Dauda yayi maganar magabtansa sun kawo masa hari kamar zasu yaga jikinshi su yaga shi\nkamar zaki yayi. AT: \"za su kashe ni da karfi kamar zaki yana tsattsage jikin wanda aka azabtar da shi ya kuma farfashe shi\" ko \"za su kashe ni da karfi\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "har babu wani da zai kawo mani ceto",
"body": "\"kuma ba wanda zai iya cetona\""
}
]