[ { "title": "na sami mafaka a wurinka", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"tafi zuwa gare ku don kariya!\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ba haka ba kuwa zasu É—auke ni kamar zaki", "body": "Dauda yayi maganar magabtansa sun kawo masa hari kamar zasu yaga jikinshi su yaga shi\nkamar zaki yayi. AT: \"za su kashe ni da karfi kamar zaki yana tsattsage jikin wanda aka azabtar da shi ya kuma farfashe shi\" ko \"za su kashe ni da karfi\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "har babu wani da zai kawo mani ceto", "body": "\"kuma ba wanda zai iya cetona\"" } ]