rachelua_ha_psa_tn_l3/06/06.txt

14 lines
520 B
Plaintext

[
{
"title": "Na gaji tilis saboda baƙinciki",
"body": "Nishinsa yana wakiltar zafi ko damuwa da yake ji. AT: \"Na gaji sosai saboda\nazaba ta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "gadona ya kan jiƙe da hawayena",
"body": "\"Ina jika gado na a jike da hawaye na\" ko \"Gina na jike sosai saboda hawaye na\""
},
{
"title": "Idanuna sun yi kumburi saboda kuka",
"body": "Ana magana game da ikon gani dangane da idanu. AT: \"Gani na ya yi duhu\" ko\n\"Ba na iya gani sosai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]