[ { "title": "Na gaji tilis saboda baƙinciki", "body": "Nishinsa yana wakiltar zafi ko damuwa da yake ji. AT: \"Na gaji sosai saboda\nazaba ta\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "gadona ya kan jiƙe da hawayena", "body": "\"Ina jika gado na a jike da hawaye na\" ko \"Gina na jike sosai saboda hawaye na\"" }, { "title": "Idanuna sun yi kumburi saboda kuka", "body": "Ana magana game da ikon gani dangane da idanu. AT: \"Gani na ya yi duhu\" ko\n\"Ba na iya gani sosai\" (Duba: figs_metonymy)" } ]