rachelua_ha_psa_tn_l3/06/01.txt

6 lines
223 B
Plaintext

[
{
"title": "domin ƙasusuwana na makyarkyata",
"body": "Kasusuwan suna wakiltar dukkan jiki. Jikinsa na iya rawa saboda rashin lafiya ko tsananin\ngajiya. AT: \"dukkan jikina yana rawa\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]