[ { "title": "domin ƙasusuwana na makyarkyata", "body": "Kasusuwan suna wakiltar dukkan jiki. Jikinsa na iya rawa saboda rashin lafiya ko tsananin\ngajiya. AT: \"dukkan jikina yana rawa\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]