rachelua_ha_psa_tn_l3/04/02.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Dauda ya raira wannan waƙar kamar yana magana da abokan gaba."
},
{
"title": "Ku mutanen nan, sai yaushe zaku daina juya ɗaukakata zuwa kunya?",
"body": "Dauda yayi amfani da wannan tambayar don tsauta wa abokan gaba. AT: \"Ku a\nkoyaushe ku mai da mutuncina kunya!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yahweh zai ji idan na yi kira a gare shi",
"body": "\"Yahweh ya zaɓi mutanen da suke masu ibada\""
}
]