[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Dauda ya raira wannan waƙar kamar yana magana da abokan gaba." }, { "title": "Ku mutanen nan, sai yaushe zaku daina juya ɗaukakata zuwa kunya?", "body": "Dauda yayi amfani da wannan tambayar don tsauta wa abokan gaba. AT: \"Ku a\nkoyaushe ku mai da mutuncina kunya!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yahweh zai ji idan na yi kira a gare shi", "body": "\"Yahweh ya zaɓi mutanen da suke masu ibada\"" } ]