rachelua_ha_psa_tn_l3/97/03.txt

18 lines
714 B
Plaintext

[
{
"title": "Wuta na tafe a gabansa",
"body": "Marubucin zabura yana magana ne sai ka ce wuta mutum ne da ke yin tafiya a gaban Yahweh Sarki kuma na gayawa mutane cewa sarkin na zuwa. (Dubi: figs_personification)"
},
{
"title": "duniya ta gani ta furgita",
"body": "\"duniya\" na nufin mutane wanda ke zaune a duniya. AT: mutane da ke duniya sun gani kuma suka yi rawar jiki\" (Dubi: figs_metonymy da figs_personification) "
},
{
"title": "Rawar jiki",
"body": "\"ya girgiza da tsoro\""
},
{
"title": "Duwatsu kuma sun narke kamar tufa a gaban Yahweh",
"body": "Duwatsun sun kasa su saya sa'ad da Yahweh ya zo kusa\" ko kuwa \"Duwatsun na marmashe a gaban Yahweh\" (Dubi: figs_simile)"
}
]