[ { "title": "Wuta na tafe a gabansa", "body": "Marubucin zabura yana magana ne sai ka ce wuta mutum ne da ke yin tafiya a gaban Yahweh Sarki kuma na gayawa mutane cewa sarkin na zuwa. (Dubi: figs_personification)" }, { "title": "duniya ta gani ta furgita", "body": "\"duniya\" na nufin mutane wanda ke zaune a duniya. AT: mutane da ke duniya sun gani kuma suka yi rawar jiki\" (Dubi: figs_metonymy da figs_personification) " }, { "title": "Rawar jiki", "body": "\"ya girgiza da tsoro\"" }, { "title": "Duwatsu kuma sun narke kamar tufa a gaban Yahweh", "body": "Duwatsun sun kasa su saya sa'ad da Yahweh ya zo kusa\" ko kuwa \"Duwatsun na marmashe a gaban Yahweh\" (Dubi: figs_simile)" } ]