rachelua_ha_psa_tn_l3/95/04.txt

14 lines
411 B
Plaintext

[
{
"title": "a hannunsa",
"body": "Wannan kari ne wanda yake ma'ana \"a karkashin kulansa\" ko \"yana da alhakin.\" (Dubi: figs_idiom) "
},
{
"title": "zurfafan ... tsawo",
"body": "wuri mai zurfi ... dogon wuri"
},
{
"title": "Hannuwansa kuma suka yi",
"body": "Kalma nan \"hannuwan\" shine wata kalma (wato metonym) don Yahweh da kansa. AT: \"shi da kansa ya yi\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]