[ { "title": "a hannunsa", "body": "Wannan kari ne wanda yake ma'ana \"a karkashin kulansa\" ko \"yana da alhakin.\" (Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "zurfafan ... tsawo", "body": "wuri mai zurfi ... dogon wuri" }, { "title": "Hannuwansa kuma suka yi", "body": "Kalma nan \"hannuwan\" shine wata kalma (wato metonym) don Yahweh da kansa. AT: \"shi da kansa ya yi\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]