rachelua_ha_psa_tn_l3/102/28.txt

10 lines
306 B
Plaintext

[
{
"title": "zasu rayu",
"body": "\"zasu ci gaba da rayuwa\""
},
{
"title": "rayu a gabanka",
"body": "Anan Dauda ya bayyana zuriyar na kasancewa da kariya da Yahweh kamar yadda suna kasancewa a gabansa. AT: \"zama da kariya kamar yadda suna rayuwa a gabanka\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor)"
}
]