[ { "title": "zasu rayu", "body": "\"zasu ci gaba da rayuwa\"" }, { "title": "rayu a gabanka", "body": "Anan Dauda ya bayyana zuriyar na kasancewa da kariya da Yahweh kamar yadda suna kasancewa a gabansa. AT: \"zama da kariya kamar yadda suna rayuwa a gabanka\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor)" } ]