rachelua_ha_psa_tn_l3/102/17.txt

14 lines
491 B
Plaintext

[
{
"title": "wulaƙantattu",
"body": "Wannan na nufi da wulaƙantattu mutane. (Dubi: figs_nominaladj) "
},
{
"title": "ba zai ƙi addu'arsu ba",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Yahweh zaya amsa addu'ar su\" (Dubi: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "Za a rubuta wannan saboda tsararraki masu zuwa",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Zan rubuta wannan domin tsararraki masu zuwa\" (Dubi: figs_activepassive) "
}
]