[ { "title": "wulaƙantattu", "body": "Wannan na nufi da wulaƙantattu mutane. (Dubi: figs_nominaladj) " }, { "title": "ba zai ƙi addu'arsu ba", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: \"Yahweh zaya amsa addu'ar su\" (Dubi: figs_doublenegatives)" }, { "title": "Za a rubuta wannan saboda tsararraki masu zuwa", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Zan rubuta wannan domin tsararraki masu zuwa\" (Dubi: figs_activepassive) " } ]