rachelua_ha_psa_tn_l3/54/04.txt

10 lines
447 B
Plaintext

[
{
"title": "Zai saka wa maƙiyana da mugunta",
"body": "Ana yin hukunci kamar ana biya. AT: \"Zai aikata mugunta ga magabtana kamar\nyadda suka yi mini\" ko \"Zai sa muguntar da magabtana suka yi mini a yi musu\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "cikin amincinka, ka hallaka su",
"body": "Anan Dauda ya canza daga magana game da Allah zuwa magana da Allah. AT:\n\"Allah, ka hallaka su saboda ka kasance da aminci a gare ni\""
}
]