[ { "title": "Zai saka wa maƙiyana da mugunta", "body": "Ana yin hukunci kamar ana biya. AT: \"Zai aikata mugunta ga magabtana kamar\nyadda suka yi mini\" ko \"Zai sa muguntar da magabtana suka yi mini a yi musu\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "cikin amincinka, ka hallaka su", "body": "Anan Dauda ya canza daga magana game da Allah zuwa magana da Allah. AT:\n\"Allah, ka hallaka su saboda ka kasance da aminci a gare ni\"" } ]