rachelua_ha_psa_tn_l3/53/06.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "dama ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona",
"body": "Ceto yana wakiltar Allah, mai ceto, wanda haikalin yake a Sihiyona. AT: \"Mai ceton\nIsra'ila zai zo daga Sihiyona\" ko \"Allah zai zo daga Sihiyona ya ceci Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Sa'ad da Allah ya dawo da mutanensa daga bauta",
"body": "\"Idan Allah ya tseratar da mutanensa da ke tsare\""
},
{
"title": "Yakubu zai yi farinciki, Isra'ila kuma zai yi murna",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)"
}
]