[ { "title": "dama ceton Isra'ila ya zo daga Sihiyona", "body": "Ceto yana wakiltar Allah, mai ceto, wanda haikalin yake a Sihiyona. AT: \"Mai ceton\nIsra'ila zai zo daga Sihiyona\" ko \"Allah zai zo daga Sihiyona ya ceci Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Sa'ad da Allah ya dawo da mutanensa daga bauta", "body": "\"Idan Allah ya tseratar da mutanensa da ke tsare\"" }, { "title": "Yakubu zai yi farinciki, Isra'ila kuma zai yi murna", "body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)" } ]