rachelua_ha_psa_tn_l3/32/03.txt

10 lines
461 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama rana da dare hannunka na da nauyi bisana",
"body": "Anan “hannu” yana nufin Yahweh. Dukkanin jimlar kain magana ne na nufin \"kun wahalar\ndani.\" AT: \"kun wahalar da ni matuka\" (Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)"
},
{
"title": "ƙarfina ya gaza kamar lokacin fãrin kaka",
"body": "An gwada ƙarfin Dauda da ƙaramin tsire-tsire mai ɗanɗano wanda ya zama ruwan kasa da\nkeɓewa a lokacin rani. (Duba: figs_simile)"
}
]