[ { "title": "Gama rana da dare hannunka na da nauyi bisana", "body": "Anan “hannu” yana nufin Yahweh. Dukkanin jimlar kain magana ne na nufin \"kun wahalar\ndani.\" AT: \"kun wahalar da ni matuka\" (Duba: figs_synecdoche da figs_idiom)" }, { "title": "ƙarfina ya gaza kamar lokacin fãrin kaka", "body": "An gwada ƙarfin Dauda da ƙaramin tsire-tsire mai ɗanɗano wanda ya zama ruwan kasa da\nkeɓewa a lokacin rani. (Duba: figs_simile)" } ]