rachelua_ha_psa_tn_l3/23/01.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh makiyayina ne",
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar makiyayi. Wannan ya nanata yadda Allah yake kulawa da mutane kamar yadda makiyayi yake kulawa da tumakinsa. AT: \"Yahweh kamar makiyayi ne a gareni\" ko \"Yahweh yana kula da ni kamar yadda makiyayi ke kula da tumakinsa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ba zan rasa komai ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ina da duk abin da nake\nbuƙata\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "Yana sa ni in kwanta a cikin korayen makiyayu",
"body": "Marubucin yana magana ne game da kansa kamar tunkiya, kuma yana magana game da\nYahweh kamar makiyayi. AT: \"Yana ba ni hutawa kamar makiyayi wanda ke jagorantar tumakinsa don hutawa a cikin makiyaya masu ciyayi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yana bi da ni kurkusa da kwantaccen ruwa",
"body": "Marubucin yana magana ne game da kansa kamar tunkiya, kuma yana magana game da\nYahweh kamar makiyayi. AT: \"yana tanadar min da abin da nake buƙata kamar makiyayi wanda ke jagorantar tumakinsa a gefen ruwa mai nutsuwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]