rachelua_ha_psa_tn_l3/19/07.txt

10 lines
292 B
Plaintext

[
{
"title": "tana ba da hikima ga masu buƙata",
"body": "\"waɗanda ba su da ƙwarewa\" ko \"waɗanda ba su koya ba\""
},
{
"title": "yana kawo haske ga idanuwa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"kawowa mutum fahimta\" ko 2) \"sa mutum ya zama cikin ƙoshin lafiya\""
}
]