[ { "title": "tana ba da hikima ga masu buƙata", "body": "\"waɗanda ba su da ƙwarewa\" ko \"waɗanda ba su koya ba\"" }, { "title": "yana kawo haske ga idanuwa", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"kawowa mutum fahimta\" ko 2) \"sa mutum ya zama cikin ƙoshin lafiya\"" } ]