rachelua_ha_psa_tn_l3/106/22.txt

14 lines
562 B
Plaintext

[
{
"title": "a ƙasar Ham",
"body": "Wannan na nufin da ƙasar inda zuriyar Ham suka zauna. AT: \"a ƙasar inda zuriyar Ham ke zama\" (Dubi: figs_possession)"
},
{
"title": "yi ayyuka masu iko",
"body": "\"abubuwan madalla\""
},
{
"title": "ya shiga tsakaninsu da shi ... daga hallakar dasu",
"body": "A nan Dauda ya yi magana game da Musa lallashe Yahweh ka da ya hallakar da Isra'ilawa kamar yadda ya shiga tsakaninsu da shi. AT: \"tsaya tsakanin Yahweh da Isra'ilawa kuma ya roki Yahweh don ka da ya hallaka su\" (Dubi: figs_metaphor)"
}
]