[ { "title": "a ƙasar Ham", "body": "Wannan na nufin da ƙasar inda zuriyar Ham suka zauna. AT: \"a ƙasar inda zuriyar Ham ke zama\" (Dubi: figs_possession)" }, { "title": "yi ayyuka masu iko", "body": "\"abubuwan madalla\"" }, { "title": "ya shiga tsakaninsu da shi ... daga hallakar dasu", "body": "A nan Dauda ya yi magana game da Musa lallashe Yahweh ka da ya hallakar da Isra'ilawa kamar yadda ya shiga tsakaninsu da shi. AT: \"tsaya tsakanin Yahweh da Isra'ilawa kuma ya roki Yahweh don ka da ya hallaka su\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]