rachelua_ha_psa_tn_l3/94/10.txt

18 lines
756 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhummin Bayyani:",
"body": "Marubuci ya ci gaba da umurta miyagun mutane."
},
{
"title": "Shi dake horon al'ummai, ashe ba zai tsautar ba? ",
"body": "Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar bayani. Tana nuna cewa Yahweh na gyara mutanensa. AT: \"Ka sani cewa Yahweh na gyara al'ummai, don ka iya tabbata cewa yana gyara mutanensa\" ko \"zai horon mutanensa\" (Dubi: figs_rquestion and figs_explicit)"
},
{
"title": "cewa turiri ne kawai",
"body": "A nan an kwatanta tunani mutane da tururi wanda ke ɓace wa cinkin iska. Wannan musili ya nuna yadda suke da rashin muhimminci kuma da mara amfani. (Dubi: figs_metaphor) "
},
{
"title": "tururi",
"body": "\"tururi.\" Dubi wannan kalma an fassara ta cikin 39:10 "
}
]