[ { "title": "Muhummin Bayyani:", "body": "Marubuci ya ci gaba da umurta miyagun mutane." }, { "title": "Shi dake horon al'ummai, ashe ba zai tsautar ba? ", "body": "Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar bayani. Tana nuna cewa Yahweh na gyara mutanensa. AT: \"Ka sani cewa Yahweh na gyara al'ummai, don ka iya tabbata cewa yana gyara mutanensa\" ko \"zai horon mutanensa\" (Dubi: figs_rquestion and figs_explicit)" }, { "title": "cewa turiri ne kawai", "body": "A nan an kwatanta tunani mutane da tururi wanda ke ɓace wa cinkin iska. Wannan musili ya nuna yadda suke da rashin muhimminci kuma da mara amfani. (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "tururi", "body": "\"tururi.\" Dubi wannan kalma an fassara ta cikin 39:10 " } ]