rachelua_ha_psa_tn_l3/50/16.txt

10 lines
432 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma ga mugaye Allah yace",
"body": "Anan Allah yana magana har yanzu kuma yana magana kansa game da mutum na uku.\nAT: \"Amma ga miyagu na ce\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "har da zaku ɗauki alƙawarina a bakinku",
"body": "Allah yayi magana akan mugayen mutane suna karanta kalmomin alkawarinsa kamar suna sanya alkawarin a bakinsu. AT: \"magana game da alkawarina\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]