[ { "title": "Amma ga mugaye Allah yace", "body": "Anan Allah yana magana har yanzu kuma yana magana kansa game da mutum na uku.\nAT: \"Amma ga miyagu na ce\" (Duba: figs_123person)" }, { "title": "har da zaku ɗauki alƙawarina a bakinku", "body": "Allah yayi magana akan mugayen mutane suna karanta kalmomin alkawarinsa kamar suna sanya alkawarin a bakinsu. AT: \"magana game da alkawarina\" (Duba: figs_metaphor)" } ]