rachelua_ha_psa_tn_l3/44/05.txt

14 lines
459 B
Plaintext

[
{
"title": "Da taimakonka zamu tura maƙiyanmu",
"body": "Marubucin yayi maganar abokan gabansa shan kashi kamar suna \"ƙasa\" kuma suna shirin\nyaƙi kamar suna \"sama.\"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da sunanka ",
"body": "Anan kalmar “suna” tana nufin ikon Allah da ikonsa. AT: \"da ikonka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "za mu tattakesu",
"body": "\"tattaka su ƙarƙashin ƙafafunmu\" ko \"tafiya a saman su\""
}
]