[ { "title": "Da taimakonka zamu tura maƙiyanmu", "body": "Marubucin yayi maganar abokan gabansa shan kashi kamar suna \"ƙasa\" kuma suna shirin\nyaƙi kamar suna \"sama.\"(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "da sunanka ", "body": "Anan kalmar “suna” tana nufin ikon Allah da ikonsa. AT: \"da ikonka\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "za mu tattakesu", "body": "\"tattaka su ƙarƙashin ƙafafunmu\" ko \"tafiya a saman su\"" } ]