rachelua_ha_psa_tn_l3/38/03.txt

10 lines
407 B
Plaintext

[
{
"title": "babu lafiya a ƙasusuwana saboda laifina",
"body": "Anan \"ƙasusuwana\" suna wakiltar jikin marubuci. AT: \"Jikina duka yana da cuta\nsaboda zunubina\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "zunubaina sun fi ƙarfina",
"body": "Ana maganar laifofin marubuci kamar ambaliyar ruwa ce da ta rufe shi. AT: \n\"Laifofin na sun rufe ni kamar ambaliyar ruwa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]